Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001

Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001 An gudanar da zaben shugaban kasa a Gambia ranar 18 ga Oktoban 2001. Sakamakon ya kasance nasara ga Yahya Jammeh mai ci, wanda ya samu kusan kashi 50% na kuri'un da aka kada.

Zaben Shugaban kasar Gambiya a 2001
Gambian presidential election (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Gambiya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Gambiya
Mabiyi 1996 Gambian presidential election (en) Fassara
Ta biyo baya Zaben Shugaban kasar Gambia a 2006
Kwanan wata 18 Oktoba 2001
Ofishin da ake takara Shugaban kasar Gambia
Ɗan takarar da yayi nasara Yahya Jammeh (mul) Fassara
Ƴan takara Yahya Jammeh (mul) Fassara, Ousainou Darboe (en) Fassara, Hamat Bah (en) Fassara, Sheriff Mustapha Dibba (en) Fassara da Sidia Jatta

Yanda Aka Gudanar

gyara sashe

Rikicin kafin zaben ya yi sanadin mutuwar wani mai goyon bayan ‘yan adawa mara makami wanda wani dan sanda ya harbe shi,[1]

Samfuri:Election results

Manazarta

gyara sashe
  1. More election violence in Gambia BBC News, 17 October 2001