Zaben Gwamnan jahar Adamawa na 1999

An gudanar da zaben gwamnan jihar Adamawa a shekarar 1999 a Najeriya ranar 9 ga watan Janairun 1999. Dan takarar PDP Boni Haruna ne ya lashe zaben inda ya doke Bala Takaya na APP . [1]

Infotaula d'esdevenimentZaben Gwamnan jahar Adamawa na 1999
Iri gubernatorial election (en) Fassara
Kwanan watan 9 ga Janairu, 1999
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Adamawa
Tutar Adamawa
taswiran Adamawa

Atiku Abubakar ya kasance dan takarar jam’iyyar PDP bayan zaben fidda gwani kuma ya lashe zaben gwamnan jihar Adamawa a 1999, amma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, Olusegun Obasanjo ya tsayar da shi a matsayin mataimakin shugaban kasa. Abokin takararsa, Boni Haruna, ya zama zababben gwamna. Daga nan sai Haruna ya zabi Bello Tukur a matsayin abokin takararsa. Daga cikin ‘yan takarar fidda gwani na jam’iyyar PDP akwai Abubakar Girei wanda ya samu kuri’u biyu kacal.[2]

Tsarin zabe

gyara sashe

An zabi Gwamnan Jihar Adamawa ne ta hanyar amfani da tsarin kada kuri’a wanda Hukumar zabe mai zaman Kanta tsara .[3]

Sakamakon Zaben

gyara sashe

Boni Haruna na PDP ne ya yi nasara a Zaben.

Adadin wadanda suka yi rajista a jihar domin zaben ya kai 1,260,956. Sai dai a baya an baiwa mutane 1,261,900 katunan zabe a jihar. Samfuri:Election resultsDan Takara

Manazarta

gyara sashe