Zaben Gwamnan Jihar Oyo na 1983
Zaben gwamnan jihar Oyo na shekarar 1983 ya gudana a ranar 13 ga watan Agusta, shekarar 1983. Victor Omololu Olunloyo na NPN ya ci zabe a karo na farko, inda ya kayar da ɗan takarar babbar jam’iyyar adawa ta UPN , Bola Ige, da sauran ƴan takarar jam’iyyu a takarar.
Iri | gubernatorial election (en) |
---|---|
Kwanan watan | 13 ga Augusta, 1983 |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Jahar Oyo |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar.
. |
Victor Omololu Olunloyo ne ya lashe zaben fidda gwanin takarar NPN. Abokin takararsa shi ne Olatunji Mohammed.
Tsarin zabe
gyara sasheAn zabi Gwamnan Jihar Oyo ne ta hanyar amfani da tsarin jefa kuri’a da yawa .
Sakamako
gyara sasheAkwai jam’iyyu biyar da Hukumar Zabe ta Tarayya (FEDECO) ta yi wa rajista. Dan takarar na NPN , Victor Omololu Olunloyo, wanda jami’in tattara sakamakon zaben, Daniel Adopoju Lapade Laniran ya sanar shi ne ya kayar da Gwamna mai ci, UPN na Bola Ige don lashe gasar. Akwai jimillar jefa kuri'a 3,004,715.
Manazarta
gyara sashe