Yussuf Poulsen
Yussuf Yurary Poulsen (An haifeshi ranar 15 ga watan Yuni, 1994) ƙwararren ɗan ƙwallon ƙafa ne na Danish wanda ke buga wasan gaba don ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Bundesliga RB Leipzig da Denmark. Wani lokaci yana amfani da Yurary azaman sunan rigarsa.
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.