Yousaf Borahil Al-Msmare
Yousaf Borahil Almsmare ( Larabci: يوسف بورحيل المسماري ) (a tsakanin 1866-1931), ya kasan ce sanannen shugaban gwagwarmayar musulmin Libya ne wanda ke fada da mulkin mallakar Italia kuma mataimakin shugaban jihadin Libya bayan mutuwar Omar Al-Mokhtar . An kashe shi a wata arangama da jami'an tsaron Italiya a Libya yana da shekara 65.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | 1866 |
Mutuwa | 19 Disamba 1931 |
Yanayin mutuwa |
kisan kai (gunshot wound (en) ![]() |
Sana'a | |
Sana'a |
revolutionary (en) ![]() |
Imani | |
Addini | Musulunci |
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/77/Yusuf_Borahil_Almsmare.jpg/150px-Yusuf_Borahil_Almsmare.jpg)
![](http://upload.wikimedia.org/wikipedia/commons/thumb/7/77/Yusuf_Borahil_Almsmare.jpg/220px-Yusuf_Borahil_Almsmare.jpg)