Yolanda George-David wanda kuma aka fi sani da Aunt Landa, likita ce 'yar Najeriya, mai watsa shirye-shiryen rediyo (OAP) kuma 'yar adam. Ta kware a aikin tiyatar jijiyoyi kuma an nada ta Jakadiyar Vlisco a cikin 2018.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Manazarta

gyara sashe