Yinka Quadri
Alhaji Akanni Olayinka Quadri (haihuwa 6 Satumba na shekara ta alif 1959A.c) ya kasance Najeriya ne, mai shirin fim, mai tsarawa da samarwa, an haife shi Kuma ya girma a Lagos Island, Jihar Lagos, amma dan'asalin Oro, Jihar Kwara. Ya fito acikin fim din Apaadi. An sanya shi matsayin Agba Akin na Oro Kingdom. Shine Shugaba kuma wanda ya kafa kungiyar Theatre Art da ake kira (Odunfa Caucus) wanda ke da ofishi a Ebute-Meta, Jihar Lagos.
Yinka Quadri | |
---|---|
Rayuwa | |
Cikakken suna | Akanni Olayinka Quadri |
Haihuwa | Lagos Island, 6 Satumba 1959 (65 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Karatu | |
Harsuna |
Yarbanci Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | jarumi, darakta da mai tsara fim |
IMDb | nm2100288 |
Farkon rayuwa da karatu
gyara sasheYinka, daga Igbomina-Owomeje, Jihar Kwara, an haife shi a September 1959 a Lagos Island, Jihar Lagos.[1] Ya kammala makarantar Firamare da Sakandare a St. Catholic School, Idumagbo, Lagos da Christ High School, Ebute Elefun, dukkanin su a Lagos.
Aiki
gyara sasheAikin Yinka na shirin fim ya fara ne a 1976 asanda shi da Taiwo Olayinka da Kungiyar abokai suka kafa kungiyar drama da ake kira Afopina Theatre Group bayan sun daina karatu.[2] He has starred in over 90 Yoruba films since his debut television series titled Agbodorogun.[3] On April 27, 2014, Yinka launched his biography Yinka Quadri: Scent of a Legend and simultaneously celebrated his 36 years in the Nigerian film industry.[4]
Fina-finai
gyara sashe- Olaniyonu
- Kutupu
- Kura
- Ekun
- Agbodorogun
- Ojiji
- Egbinrin Ote
- Araba
- Ilari
- Odun Baku
- Bolode O'ku
- Èebúdolá Tèmi
- Abeni
- Apaadi
- Ojo Idajo
- Abulesowo
- Niwoyi Ola
- Ilekun Olorun
- Okinni
Kyautuka da gabatarwa
gyara sasheShekara | Bikin kyauta | Kyauta | Sakamako |
---|---|---|---|
2007 | 3rd Africa Movie Academy Awards | Best Actor in a Supporting Role | Ayyanawa |
2010 | 2010 Best of Nollywood Awards | Best Indigenous Actor in a Lead Role (Yoruba) | Ayyanawa |
2012 | 2012 Nollywood Movies Awards | Best Actor in an Indigenous Movie (Non-English speaking language) | Ayyanawa |
2013 | 2013 Best of Nollywood Awards | Best Supporting Actor in a Yoruba film | Ayyanawa |
2014 | 2014 Best of Nollywood Awards | Best Actor in Leading Role (Yoruba) | Ayyanawa |
Duba kuma
gyara sasheManazarta
gyara sashe- ↑ Cite error: Invalid
<ref>
tag; no text was provided for refs namedbukolabakare
- ↑ Alabi, Ajibade (10 May 2014). "Why I dropped out of school – Yinka Quadri". Newswatch Times. Retrieved 4 February 2016.[permanent dead link]
- ↑ "Yinka Quadri: What people don't know about me and Ogogo". Per Second News. 29 April 2014. Archived from the original on 5 February 2016. Retrieved 4 February 2016.
- ↑ "ENCOMIUMS, AS YINKA QUADRI LAUNCHES BIOGRAPHY, CELEBRATES 36 YEARS ON STAGE". Ecomium Magazine. 12 May 2014. Archived from the original on 11 June 2017. Retrieved 4 February 2016.
Hadin waje
gyara sashe- Yinka Quadri on IMDb