Yinka Olukunga, haihuwa Olayinka Olukunga, wacce aka fi sani da Nnenna, 'yar fim ce ta Nijeriya, yar wasan kwaikwayo da shirya. Kuma gudanar da taro dan nishadi.

Yinka Olukunga
Rayuwa
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Yarbanci
Karatu
Makaranta Jami'ar Jihar Lagos
Harsuna Turanci
Yarbanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, model (en) Fassara da mawaƙi
Kayan kida murya

Ayyuka gyara sashe

Mace ce da ta kammala karatu a Jami’ar Jihar Legas, anfi sanin ta da yawan tallan da take gabatarwa a gidan talabijin na Wale Adenuga Production . Ta ce game da aikinta: "Yin aiki tare da yara yana faranta mini rai. Na raba kawance na musamman da su kuma yana haskaka min ranar ganin su suna murmushi ".[1]

Farkon rayuwam gyara sashe

Ta yi aure a 2014, kuma ta haifi tagwaye ‘yan mata Olivia da Maia a ranar 18 ga Satumba, 2015.[2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. "My project can't make me take other jobs". The Nation. Retrieved 8 October 2016.
  2. "'Nnenna and Friends' Star Actress Yinka Olukunga Shares Beautiful Photos Of Her Family". Motherhood in Style. 21 September 2016. Retrieved 8 October 2016.
  3. "'My pregnancy was complicated' – Mother of twins, Nnenna (Yinka Olukunga) denies marrying secretly". Encomium. Retrieved 8 October 2016.