Yetunde Odunuga
Yetunde Odunuga (an haife ta 19 ga watan Nuwamba a shekara ta 1997) 'yar damben Najeriya ce amateur da ta ci lambar tagulla a gasar Commonwealth ta shekarar 2018.[1]
Yetunde Odunuga | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 19 Nuwamba, 1997 (27 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci Pidgin na Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | boxer (en) |
Mahalarcin
|
Sana'a/Aiki
gyara sasheYetunde ta fafata a gasar Commonwealth ta shekarar 2018. Ta lashe lambar tagulla a wasan middleweight da Caroline Veyre.[2][3]
A shekarar 2017, Yetunde Odunuga, jami’ar sojan Najeriya, ta lashe zinare a rukunin mata masu saukin lightweights a gasar damben Amateur na Afirka, a Brazzaville, Congo.[4]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Boxing | Athlete Profile: Yetunde ODUNUGA - Gold Coast 2018 Commonwealth Games" . results.gc2018.com . Retrieved Mar 15, 2021.
- ↑ Badmus, Juliana (Apr 13, 2018). "Commonwealth: Yetunde Odunuga wins bronze in women's lightweight boxing". TODAY. Retrieved Mar 15, 2021.
- ↑ Gold Coast 2018: Odunuga qualify for women's boxing semi-finals". Apr 11, 2018. Retrieved Mar 15, 2021.
- ↑ Nigerian female Army Officer, Yetunde Odunuga wins Gold Medal in boxing". Jun 28, 2017. Retrieved Mar 15, 2021.
Hanyoyin haɗi na waje
gyara sasheDambe | Jadawalin Kullum - Gold Coast 2018 Wasannin Commonwealth Archived 2022-03-07 at the Wayback Machine