Yebu (sunan yaren: Yiin Yebu ; [2] kuma aka fi sani da Awak ko Awok ) daya ne daga cikin harsunan Savanna na karamar hukumar Kaltungo a jihar Gombe,arewa maso gabashin Najeriya.

Yebu language
'Yan asalin magana
6,000
  • Yebu language
Baƙaƙen boko
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 awo
Glottolog awak1250[1]

Akwai yaruka daban-daban guda biyar da suka yi daidai da kowane asalin ƙauyuka biyar waɗanda aka yi magana akan Tudun Awak. Ahalin yanzu ana magana da Yebu a cikin filayen maimakon a yankin kakannin masu magana na Tudun Awak. [3]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yebu language". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
  2. Blench, Roger. 2019. Aspects of the phonology and grammar of the Yebu (Awak) language in Nigeria.
  3. Kleinewillinghöfer, Ulrich. 2014. The languages of the Tula – Waja Group. Adamawa Languages Project.