Yaya Bauchi Tongo
Hon Yaya Bauchi Tongo ɗan kasuwa ne kuma ɗan majalisar wakilai mai wakiltar mazaɓar Gombe/Kwami/Funakaye a majalisar wakilan Najeriya.[1][2][3][4][5]
Yaya Bauchi Tongo | |||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|
24 ga Janairu, 2022 -
11 ga Yuni, 2019 - 22 ga Janairu, 2022 District: Funakaye
9 ga Yuni, 2015 - 6 ga Yuni, 2019 District: Gombe/Kwami/Funakaye | |||||||
Rayuwa | |||||||
Haihuwa | 18 ga Yuni, 1963 (61 shekaru) | ||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||
Sana'a | |||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||
Imani | |||||||
Jam'iyar siyasa |
All Progressives Congress All Progressives Congress |
Rayuwar farko da ilimi
gyara sashe[6]An haifi Hon Yaya Bauchi Tongo a cikin shekarar 1963 a ƙaramar hukumar Funakaye dake jihar Gombe.[3] Hon Tango ya halarci makarantun firamare da sakandare, inda ya samu shaidar kammala karatun sakandare (FSLC) da kuma babbar makarantar sakandare (SSCE). Daga nan ya tafi jami'a ya kammala karatunsa na B.Tech. a harkokin kasuwanci management.[6][4]
Sana'ar Siyasa
gyara sasheHon Tango ya taɓa zama mai girma shugaban ƙaramar hukumar Funakaye kuma mashawarci na musamman ga gwamnatin jihar Gombe.[1][6] Haka kuma an zaɓe shi ya zama ɗan majalisar dokokin jihar Gombe.[7] An zaɓe shi a matsayin ɗan majalisa ko wakilai, mai wakiltar Gombe/Kwami/Funakaye a babban zaɓen 2023.[8]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 https://www.blueprint.ng/the-bounties-of-yaya-bauchi/
- ↑ https://dailytrust.com/
- ↑ 3.0 3.1 https://nass.gov.ng/mps/single/295
- ↑ 4.0 4.1 https://www.shineyoureye.org/person/bauchi-yaya
- ↑ https://punchng.com/full-list-of-gombe-pdp-state-assembly-house-of-reps-candidates/
- ↑ 6.0 6.1 6.2 https://www.manpower.com.ng/people/16771/hon-tongo-bauchi
- ↑ https://www.premiumtimesng.com/regional/nnorth-east/531706-primaries-yaya-bauchi-wins-pdp-ticket-for-gombe-kwami-funakaye-federal-constituency.html?tztc=1
- ↑ https://tribuneonlineng.com/electionresults-goje-dankwambo-win-gombe-senate-seats/