Yassa kayan yaji ne da ake shirya shi da albasa da kuma ko dai dafaffun kaji, kifi ko naman rago. Asalinsa daga Senegal, yassa ya shahara a yammacin Afirka. Chicken yassa (wanda aka fi sani da yassa au poulet), ana shirya shi da albasa, lemo ko mustard, ya shahara ne daga ƙasar Senegal.[1] Sauran naman da ake amfani da su don yassa sune rago da kifi.[2][3]

Yassa
fish dish (en) Fassara, chicken dish (en) Fassara da meat dish (en) Fassara
Tarihi
Asali Senegal

Duba kuma

gyara sashe
  • Jerin abincin Afirka
  • Jerin abincin kaza
  • Jerin abincin kifi

Manazarta

gyara sashe
  1. Bragger, Jeannette D.; Rice, Donald B. (2012). Quant a moi (5 ed.). Cengage. p. 43. ISBN 9781111354176.
  2. Harris, Jessica B. (1998). The Africa Cookbook: Tastes of a Continent. Simon and Schuster. p. 234. ISBN 9780684802756.
  3. Weibel, Alexa. "Chicken Yassa (Chicken With Onions, Citrus and Chile)". Retrieved 9 May 2020.