Yashi
subclass ofgranular material, psammite, natural building material, clastic sediment, dry bulk cargo Gyara
award receivedRock of the year Gyara

Yashi kuma ana kiranta da ƙasa wata aba ce ta tsababe dake dauke da kananun duwatsu da ƴa'ƴan ma'adinai da suke a rarrabe. Ana bata ma'ana ne da irin girman da take dashi, yafi gravel silbi amma bai kai silti ba. Ƙasa kuma na iya daukan ma'anar yanayin ƙasa; misali, ƙasar dake dauke da fiye da kashi 85 na kananun ababen dake da girman yashi ta shi.[1]

tudun yashi a Idehan Ubari, Libya.
Close-up (1×1 cm) na yashi daga saharar Gobi, Mongolia.
Yashi

AnazarciGyara

  1. Glossary of terms in soil science.. Ottawa: Agriculture Canada. 1976. p. 35. ISBN 978-0662015338.