Yarima Ibrahim Abdullahi
Yarima Ibrahim Abdullahi (an haife shi a ranar 1, ga Oktoba 1939). ma'aikacin Najeriya ne, [1] ma'aikacin banki kuma tsohon ministan gidaje, haka kuma ilimi [2] da Ayyuka. Ya kammala karatunsa a Jami'ar Manchester ta Burtaniya . Ya kuma yi aiki a matsayin Babban Kwamishinan Najeriya a Malaysia [3] da Brunei .
Yarima Ibrahim Abdullahi | |
---|---|
Rayuwa | |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya |
Rayuwar farko da ilimi.
gyara sasheAn haifi Yarima Ibrahim a ranar 1, ga Oktoba 1939, a jihar Gombe. Yayi karatun firamare a makarantar firamare Hassan Deba center primary school.
Nassoshi.
gyara sashe- ↑ The African economy By D.E.R. Ltd
- ↑ Africa, Issues 149-154 - Page 11 1984
- ↑ The Far East and Australasia, 2003 By Europa Publications Staff