Tera wani yaren Chadi ne, wanda kuma ana magana da shi a arewa maso gabashin Najeriya da kuma arewa maso gabashin jihar Gombe da jihar Borno. Blench (2006) ya yi imanin Pidlimdi (Hinna) yare ne na dabam da wancan.

Yaren Terawa
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 ttr
Glottolog tera1251[1]

Kashe-kashen Terawa gyara sashe

Blench ya lissafo waɗannan nau'ikan yarukan a matsayin ɓangare masu kamance-ceniyana da harshen Tera.

Wallafe-wallafe gyara sashe

Bugawa ta farko a cikin Tera itace Labar Mbarkandu nu Yohanna Bula Ki, fassarar littafin Bisharar Yahaya (Gospel of John), wadda ya kafa tsarin rubutu. A cikin shekarar 2004, an sake sake fasalin wannan tsarin orthographic.

Manazarta gyara sashe

  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Terawa". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.