Yaren Sanga (Nigeria)
Sanga harshe ne na Gabashin Kainji na Najeriya mallakar rukunin Shammo . [2]
Yaren Sanga | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
xsn |
Glottolog |
sang1329 [1] |
Rarrabawa
gyara sasheSanga ana magana ne kusan kauyuka 20 na karamar hukumar Toro, jihar Bauchi da karamar hukumar Jema’a, jihar Kaduna .
- Akora
- Ana Kataki
- Anaka'awa
- Anakap
- Barko
- Didim
- Gagate
- Galma
- Gumau
- Ji
- Jimbiri
- Kajanta
- Kajole
- Kasheeno
- Kudeenu
- Magami
- Majango
- Maleera
- Nabarka
- Shimba I, II
- Shimbiri
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Sanga". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Blench, Roger. 2021. Introduction to the Shammɔ peoples of Central Nigeria.