Yaren Kobiana
Kobiana (Cobiana) ko Buy (Uboi) yare ne na Senegambian da ake magana a ƙauyuka da yawa na Senegal da Guinea-Bissau . Masu magana da shi suna kiran yaren gu-boy. [2] magana suna canzawa zuwa Mandinka.
Yaren Kobiana | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
kcj |
Glottolog |
kobi1241 [1] |
Bayanan da aka ambata
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Kobiana". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Wilson, William André Auquier. 2007. Guinea Languages of the Atlantic group: description and internal classification. (Schriften zur Afrikanistik, 12.) Frankfurt am Main: Peter Lang.