Hun-Saare ko Duka harshe ne na Kainji na Najeriya. Yaren gabas da yamma ana kiransu Hun (Ut-Hun) da Saare (Us-Saare), amma masu iya magana suna amfani da Saare duka biyun.

Yaren Hun-Saare
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 dud
Glottolog huns1239[1]
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Hun-Saare". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.