Ebira (Ana kiranta da / eh 'be ra / [3]) yare ne ta Nijar-Congo. Kusan mutane miliyan daya ne ke magana da shi a jihar Kogi, Arewa ta tsakiyar Najeriya . Harshen Nupoid ne yafi bambanta.

Yaren Ebira
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 igb
Glottolog ebir1243[1]
Ebira /eh 'be ra/
Asali a Nigeria
Yanki Kogi state, Nassarawa state, Edo state
Ƙabila Ebira
'Yan asalin magana
(1 million cited 1989)[2]
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 igb
Glottolog ebir1243[1]
waninan mutumin yayi deresing kalan na ebira
yaren ebra

Iri na Ebira sune: [3]

  • Yaren Okene, babban yaren girmamawa da ake amfani da shi a cikin kafofin watsa labarai da bugawa. Ana magana da shi a yamma na mahadar Neja da Benuwai a nan Nigeria yankin arewa maso. Gabas
  • Yaren Koto (Okpoto), wanda ake magana da shi a arewa maso gabas na haduwar Niger-Benue. An san shi kawai daga jerin kalmomi a cikin Sterk (1978a).

Blench (2019) ya lissafa Okene, Etuno (Tụnọ), da Koto.

Manazarta

gyara sashe
  1. 1.0 1.1 Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Ebira". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History. Cite error: Invalid <ref> tag; name "Glottolog" defined multiple times with different content
  2. Samfuri:Ethnologue18
  3. 3.0 3.1 Blench, Roger. 2013. The Nupoid languages of west-central Nigeria: overview and comparative word list.