Yaren Bayot
Bayot harshe ne na kudancin Senegal, kudu maso yammacin Ziguinchor a cikin rukunin ƙauyuka kusa da Nyassia, da kuma a arewa maso yammacin Guinea-Bissau, kan iyakar Senegal, da kuma cikin ƙasar Gambiya.[2]
Yaren Bayot | |
---|---|
Lamban rijistar harshe | |
ISO 639-3 |
bda |
Glottolog |
bayo1255 [1] |
Yaren Kugere da Kuxinge (Essin) na Senegal da yaren Arame (Edamme) da Gubaare na Guinea-Bissau sun bambanta sosai da wasu lokuta ana ɗaukarsu harsuna daban-daban.[3]
Bayot ita ce mafi bambancin harsunan Jola, a cikin reshen Senegambia na dangin harshen Nijar–Kongo.[4][5]
Manazarta
gyara sashe- ↑ Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Bayot". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.
- ↑ Bayot at Ethnologue (18th ed., 2015) (subscription required)
- ↑ ELAR archive of Documenting the Bayot language
- ↑ Joshua Project https://joshuaproject.net › bda Bayot language resources
- ↑ | Endangered Languages Archive https://www.elararchive.org › ... Documenting the Bayot language