Basa-Kontagora daya ne daga Kainji harshen Najeriya . Ana magana ne da a Mariga, Jihar Neja, kusa da Kontagora a mahaifar Basa . An yi kiyasin cewa Basa-Kontagora tana da kasa da mutun 10 masu jin yaren a shekara ta 2010.

Yaren Basa-Kontagora
  • Yaren Basa-Kontagora
Lamban rijistar harshe
ISO 639-3 bsr
Glottolog bass1259[1]

Manazarta

gyara sashe
  1. Hammarström, Harald; Forkel, Robert; Haspelmath, Martin, eds. (2017). "Yaren Basa-Kontagora". Glottolog 3.0. Jena, Germany: Max Planck Institute for the Science of Human History.