Yaqub Qureishi
Haji Yaqoob Qureshi (an haife shi a ranar 5 ga watan Disamban shekara ta 1997) tsohon ɗan siyasa ne na Kasar Indiya kuma memba ne a lardin Uttar Pradesh . An kuma zaɓe shi tsohon MLA na Bahujan Samaj Party.
Yaqub Qureishi | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | 20 century |
ƙasa | Indiya |
Sana'a | |
Sana'a | ɗan siyasa |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | Bahujan Samaj Party (en) |
Tarihin rayuwa
gyara sasheAn zabi Quraishi daga kujerar Meerut a shekara ta 2007 a matsayin dan takarar UPUDF. Bayan wannan ya canza jam'iyyarsa zuwa jam'iyyar Bahujan Samaj Party (BSP). A shekara ta 2012 ya sake canza jam’iyyarsa zuwa jam'iyyar Rashtriya Lok Dal bayan an hana shi tikitin tsayawa takara daga BSP.[ana buƙatar hujja]
Ya shiga zaben shekara ta 2019 na Lok Sabha daga Meerut akan tikitin BSP. Ya kuma sha kaye a hannun dan takarar BJP Rajendra Agrawal . [1] [2]
Rigima
gyara sasheYa bayar da tukuicin dala miliyan 11 saboda mutuwar masu zane-zanen da suka zana, zane-zanen da ke nuna rashin girmamawa ga Musulunci ko Muhammadu . Bayan harbe-harben da aka yi a shekara ta 2015 a ofishin Charlie Hebdo da ke Kasar Paris, ya sanar da kyautar da za a karba da kudi daga gare shi.