Yakubu Adesokan
Yakubu Adesokan (an haifeshi ranar 16 ga watan Yuli, 1979) ɗan wasan ɗaukar nauyi ne a Najeriya.[1] A gasar Paralympics ta bazara ta shekarar 2012, ya lashe lambar zinare a gasar ta maza, mai nauyin kilogram, ɗaga 180 kg (397 lb).[2]
Yakubu Adesokan | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Ogun, 16 ga Yuli, 1979 (45 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Ƙabila | Yaren Yarbawa |
Karatu | |
Harsuna |
Turanci Yarbanci |
Sana'a | |
Sana'a | powerlifter (en) |
Mahalarcin
| |
Employers | para athletics (en) |
Imani | |
Jam'iyar siyasa | New Nigeria People's Party |
Sakamako[3]
gyara sasheWasannin nakasassu
1 -49 kg 2014 Dubai, UAE 181.0
1 Mazajen Bench Press 2010 Delhi, IND 215.1
Manazarta
gyara sashe- ↑ "Yakubu Adesokan". London 2012 Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 16 May 2013.
- ↑ "Men's -48 kg". London 2012 Olympic and Paralympic Games. Archived from the original on 29 April 2013.
- ↑ https://olympics.com/tokyo-2020/paralympic-games/en/results/powerlifting/athlete-profile-n1590694-adesokan-yakubu.htm