Yacoub Sidi Ethmane ( Larabci: يعقوب سيدي عثمان; an haife shi a ranar 10 ga watan Disamban 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Mauritaniya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya a kulob din Vita Club na Linafoot da kuma tawagar ƙasar Mauritania.[1]

Yacoub Sidi Ethmane
Rayuwa
Haihuwa Nouakchott, 10 Disamba 1995 (28 shekaru)
ƙasa Muritaniya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Tsayi 188 cm

Ayyukan kasa gyara sashe

Yacoub ya ci wa Mauritaniya kwallo daya; Ya zo ne a wasan sada zumunci da Algeria da ci 4-1 a ranar 3 ga Yuni 2021.[2]

Kididdigar sana'a/aiki gyara sashe

Kwallayensa na kasa gyara sashe

Makin Mauritania da aka jera farko, ginshiƙin maki yana nuna maki bayan kowace ƙwallon Yacoub.[2]
Jerin kwallayen da Sidi Yacoub ya zura a raga
A'a. Cap Kwanan wata Wuri Abokin hamayya Ci Sakamako Gasa Ref.
1 4 3 ga Yuni 2021 Mustapha Tchaker Stadium, Blida, Algeria </img> Aljeriya 1-1 4–1 Sada zumunci

Girmamawa gyara sashe

Nouadhibou

  • Ligue 1 Mauritania: 2018-19, 2019-20[3]

Manazarta gyara sashe

  1. Yacoub Sidi Ethmane. FootballCritic. Retrieved 18 July 2021.
  2. 2.0 2.1 "Aljeriya vs. Mauritania". National-Football-Teams.com. Retrieved 18 July 2021.
  3. Yacoub Sidi Ethmane". FBref.com. Retrieved 18 July 2021.

Hanyoyin haɗi na waje gyara sashe