William Rashidi
William Rashidi mai fafutuka ne ga mambobin LGBTQ na Najeriya da ke yin lalata da maza. shi mamba ne a kwamitin da ke sa ido kan bude majalisar kula da lafiya da kare hakkin dan Adam. Har ila yau, shi ne Daraktan na daddaiko wato Equality Triangle Initiative, wanda ke da hedkwata a Jihar Delta, Najeriya.[1][2] Ya kuma ba da shawarar yin amfani da Prophylaxis Pre-exposure, (PRP) don hana kamuwa da cutar HIV.[3] A shekarar 2011, ya yi adawa da hukuncin zaman gidan yari na shekaru 14 na auren jinsi, wanda 'yan majalisar dokokin Najeriya suka zartar.[4]
William Rashidi | |
---|---|
Rayuwa | |
ƙasa | Najeriya |
Harshen uwa | Yarbanci |
Karatu | |
Makaranta | Queen Mary University of London (en) |
Harsuna | Turanci |
Sana'a | |
Sana'a | gwagwarmaya da HIV/AIDS activist (en) |
Ilimi
gyara sasheWilliam Rashidi ya yi digiri a fannin manufofin jama'a daga Jami'ar Queen Mary da ke Landan.
Labarai
gyara sashe- Matsalolin kiwon lafiya na zamantakewar al'umma yana da alaƙa da ƙara haɗarin jima'i na HIV a tsakanin 'yan luwaɗi, bisexual, da sauran mazan da suka yi jima'i da maza (GBMSM).
Manazarta
gyara sashe- ↑ Williams Rashidi – Channels Television". Channels Television–The Latest News from Nigeria and Around the World. Retrieved 2021-09-14.
- ↑ William Rashidi". AVAC. 2018-02-05. Retrieved 2021-09-14.
- ↑ NGO Calls For Investment In New HIV Prevention,nTreatmen–The Whistler Nigeria". The Whistler Nigeria–Exclusive Stories, Breaking News, Government, Politics, Business. Retrieved 2021-09-14.
- ↑ Nigerian gay man on country's hostility" (in en-GB). https://www.bbc.com/news/av/world- africa-16006716.