WikiShia
WikiShia wata Wasika ce da take kunshe da ilimi da take yanar gizo da take dauke da bayanai game da neman sanin Shi'a da sauran Mazhabobin Mabiya Ahlil-baiti (A.S) wannan ilimumukasun tattaro Akidu dayawa, Daidaikun mutane, da misalin ilimun Kalam Tauhidi, Fikihu da Usulul Fikihu, litattafai, wurare, abubuwan da suka faru, bukukuwan addini da Ibada, kungiyoyin Shi'a tarihin shi'anci da dukkanin wani mafhumi da yake da dangantaka da Ahlil-baiti da Mabiyansu, duk kalmomi da sunaye da suka kasance na larura yana zuwa da bayanin su.
URL (en) | http://wikishia.net |
---|---|
Iri | Wiki |
Service entry (en) | 22 ga Yuni, 2014 |
Alexa rank (en) | 26,709 (1 Disamba 2017) |
A cikin Wiki ShiA ana kawo Tahlili da mahangar mutum a kankin kansa, sannan kuma ana taka tsantsan cikin Mahangar da bata tabbata ba, hukunci kan sabani na ilimi da tarihi yana wuyan Masu karatu , Wiki ShiA a wannan mahallin bata da bangare, bisa lura da sabanin Mazhaba, Maginar Marubuta hakika Wiki ShiA suna karbar daga shi'a da sunna,