Wazobia FM Kano

tashar gidan rediyo a Kano

Wazobia 95.1 FM Kano gidan rediyon ne na Najeriya a jihar Kano mai watsa shirye-shiryen sa a harshen turancin na Pidgin. An kafa shi a cikin shekaran 2007, haka-zalika gidan rediyon mallakar kamfanin Globe Communications Limited ne.[1][2]

Wazobia FM Kano
Bayanai
Iri Tashar Radio
Ƙasa Najeriya da jihar Kano

Wazobia Fm Kano ya yi fice wajen barkwancin, yaɗa labarai. Gidan rediyo yana watsa shirin labarai, wasanni, kiɗa (daga shahararrun waƙoƙin Najeriya na salon, hip hop, highlife dama wasu waƙoƙin duniya da reggae ), shirin (talk shows), batutuwan da suka shafi jigo da tambayoyi.[3][4]

Shirye-shirye

gyara sashe
  • Una Wake up Show[5]
  • Oga Madam Office
  • Evening Oyoyo
  • Satide Jollification
  • Satide Waka
  • Satide Mende Mende
  • Sunday Jollification
  • Sunday Waka
  • Sunday Mende Mende

Duba kuma

gyara sashe

Manazarta

gyara sashe
  1. Nwabueze, Chinenye. "List of Radio Stations in Kano State And Their Frequencies (2020) – MassMediaNG" (in Turanci). Archived from the original on 2021-08-27. Retrieved 2021-08-27.
  2. "Wazobia FM". OnlineRadioBox.com (in Turanci). Retrieved 2021-08-27.
  3. "Wazobia FM". Live Online Radio (in Turanci). Retrieved 2021-08-27.
  4. "Wazobia FM Kano". Streema. Retrieved 2021-08-27.
  5. "Schedule". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2021-08-27.
  6. "OcheDeKing". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2021-08-27.
  7. "Tin Tomato". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2021-08-27.
  8. "Oyinbo Daddy". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2022-06-29.
  9. "Gymnastic". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2022-06-29.
  10. "Princess". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2022-06-29.
  11. "MVP". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2022-06-29.
  12. "Verse". Wazobia FM (in Turanci). Retrieved 2022-06-29.

Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe