Wayne Earl Arendse (an haife shi a ranar 25 ga watan Nuwamba shekara ta alif ɗari tara da tamanin da huɗu1984) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu mai ritaya. Ya bugawa Engen Santos shekaru shida kafin ya koma Mamelodi Sundowns a watan Yulin 2012.[1]

Wayne Arendse
Rayuwa
Haihuwa Cape Town, 25 Nuwamba, 1984 (40 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Santos F.C. (en) Fassara2006-20121633
Mamelodi Sundowns F.C. (en) Fassara2012-
  Tawagar Kwallon kafar Afirka ta Kudu2012-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga baya
Lamban wasa 6

Ya fito daga Mitchell's Plain akan Cape Flats .

Ayyukan kasa da kasa

gyara sashe

Ya buga wasansa na farko a Afirka ta Kudu a shekarar 2012 kuma ya buga wasa sau daya.

Manazarta

gyara sashe
  1. "FIFA Club World Cup Japan 2016: List of Players: Memelodi Sundowns" (PDF). FIFA. 14 December 2016. p. 6. Archived from the original (PDF) on 1 December 2017.