Fitila wata abace wacce akayita da karfe da ake amfani da ita wajen haskaka guri daki dadai sauransu musamman mutanen kyauye. Fitiladai yanada kwai wato (glass) kasanta kuma akwai Karamin tulu (tank) wanda ake zuba Mata kalanzir (kerosene) wanda ta tsakiyarta akwai lagwani wanda ke tsotso kalanzir domin samar DA hasken wutar fitila.

Wikidata.svgFitila
Optimus 200P.jpg
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na Fitila da lighting device (en) Fassara
fitilar kwai
baƙin fitila Irin wanda ake ajewa a ƙasa