Rita Wanki Awachwi (an haife ta ranar 6 ga watan Janairun 1994) ƙwararriyar ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Kamaru wacce ke taka leda a matsayin mai tsaron gida. Ita mamba ce a ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Kamaru. Ta kasance cikin tawagar a gasar cin kofin duniya ta mata ta FIFA ta shekarar 2015. A matakin kulob tana buga wa Locomotive Yaoundé wasa a Kamaru.[1]

Wanki Awachwi
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi mace
Ƙasar asali Kameru
Suna Rita
Shekarun haihuwa 6 ga Janairu, 1994
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Mai buga baya
Wasa ƙwallon ƙafa

Manazarta gyara sashe

  1. https://web.archive.org/web/20160304072029/http://crtv.cm/fr/latest-news/sport-11/liminatoires-jo-2016-liste-des-joueuses-camerounaises-convoquees-14480.htm