Wanda Ramos
Wanda Ramos (1948 – 1998) marubuciya ce kuma mawaƙiya na Portugal da Angola .[1]
Wanda Ramos | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Dundo (en) , 1948 |
ƙasa | Portugal |
Harshen uwa | Portuguese language |
Mutuwa | Lisbon, 1998 |
Karatu | |
Makaranta | University of Lisbon (en) |
Harsuna | Portuguese language |
Sana'a | |
Sana'a | mai aikin fassara, maiwaƙe da marubuci |
An haifi Ramos a Dundo,[2] Angola kuma ta koma Portugal a kusa da shekara ta 1958. Baya ga litattafanta da tarin wakoki, Ramos kuma ta yi aiki a matsayin mai fassara, fassara ayyukan Jorge Luis Borges, Edith Wharton, Octavio Paz, Rabindranath Tagore da John le Carré zuwa Portuguese.[1]
Ayyukan da aka zaɓa
gyara sashe- Tarin wakoki
- Nas Coxas do Tempo (1970)
- E Contudo Cantar Semper (1979)
- Poemas-com-Sentidos (1985)[1]
- Littattafai
- * Percursos (1981), which won the prize for fiction of the Portuguese Writers' Association[3]
- As Incontáveis Vésperas (1983)
- l'éblouissant Litoral (1991)
Littafinta na ƙarshe shine Crónica com estuário ao fundo, (Tsarin Faransanci Chronique sur fond d'estuaire ) wanda aka buga a cikin shekarar 1998.[1]
Manazarta
gyara sashe- ↑ 1.0 1.1 1.2 1.3 "Wanda Ramos" (in Faransanci). maison des écrivains étrangers et des traducteurs (meet).
- ↑ de Melo, João (1998). Os Anos da guerra, 1961-1975: os portugueses em Africa ... (in Harshen Potugis). p. 476. ISBN 9722014811.
- ↑ Moutinho, Isabel (2008). The Colonial Wars in Contemporary Portuguese Fiction. p. 55. ISBN 978-1855661585.