Wale Oladipo Farfesa Abiodun Adewale Oladipo (an haife shi a ranar 1 ga Janairu, 1958, Ile-Ife, Nigeria) masanin ilimi ne, mai gudanarwa, kuma ɗan siyasa. Gudunmawar da ya bayar ta hada da, fannin kimiyyar nukiliya, da kuma yadda ya shiga harkokin siyasar Najeriya. Yana aiki a matsayin Pro-chancellor kuma Shugaban Majalisar Mulki ta Jami'ar Jihar Osun.

Manazarta

gyara sashe