Tawagar Majalisar Dokokin Najeriya daga Jihar Neja ta ƙunshi Sanatoci uku da Wakilai tara.
Majalisar 6th (2007–2011)
gyara sashe
An ƙaddamar da Majalisar Ƙasa ta 6 (2007–2011) a ranar 5 ga watan Yunin shekara ta 2007. Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta lashe kujerun majalisar dattawa uku da na wakilai guda shida. Jam'iyyar All Nigeria Peoples Party (ANPP) ta lashe kujeru uku na Majalisar Wakilai.
Sanatocin da ke wakiltar jihar Neja a majalisa ta 6 sune kamar haka:[1]
Sanata
|
Mazabar
|
Jam'iyya
|
Dahiru Awaisu Kuta
|
Gabas
|
PDP
|
Nuhu Aliyu Labbo
|
Arewa
|
PDP
|
Zainab Abdulkadir Kure
|
Kudu
|
PDP
|
Wakilai a Majalisar ta 6 sune kamar haka:
Wakili
|
Mazabar
|
Jam'iyya
|
Abdullahi Idris Garba
|
Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu
|
ANPP
|
Alhaji Baba Agaie
|
Agaie/Lapai
|
PDP
|
Bala Adamu Kuta
|
Shiroro/Rafi/Munyn
|
ANPP
|
Isah Shaba Ibn Bello
|
Bida/Gbako/Katcha
|
PDP
|
James Baitachi
|
BOSSO/PAIKORO
|
PDP
|
Mikail Al-Amin Bmitosahi
|
Chanchaga
|
ANPP
|
Mohammed Jibo
|
Borgu/Agwara
|
PDP
|
Mohammed K. Darangi
|
Magama/Rijau
|
PDP
|
Muktar M. Ahmed
|
Gurara/Suleja/Tafa
|
PDP
|
Majalisar 8th (2015–2019)
gyara sashe
Sanata
|
Mazabar
|
Jam'iyya
|
Umar Umaru
|
Gabas
|
APC
|
Abdullahi Aliyu Sabi
|
Arewa
|
APC
|
Sani Mohammed
|
Kudu
|
APC
|
Wakili a majalisa ta 8.
Wakili
|
Mazabar
|
Jam'iyya
|
|
Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu
|
|
|
Agaie/Lapai
|
|
|
Shiroro/Rafi/Munyn
|
|
|
Bida/Gbako/Katcha
|
APC
|
|
BOSSO/PAIKORO
|
APC
|
Muhammad Umar Bago
|
Chanchaga
|
APC
|
|
Borgu/Agwara
|
|
|
Magama/Rijau
|
|
|
Gurara/Suleja/Tafa
|
P
|
Majalisar 9th (2019–2023)
gyara sashe
Wakilai a Majalisa ta 9.
Wakili
|
Mazabar
|
Jam'iyya
|
|
Kontagora/Wushishi/Mariga/Mashegu
|
|
|
Agaie/Lapai
|
|
|
Shiroro/Rafi/Munyn
|
|
Saidu Musa Abdul
|
Bida/Gbako/Katcha
|
APC
|
Shehu Barwa Beji
|
BOSSO/PAIKORO
|
APC
|
Muhammad Umar Bago
|
Chanchaga
|
APC
|
|
Borgu/Agwara
|
|
|
Magama/Rijau
|
|
|
Gurara/Suleja/Tafa
|
|