Victoria Macaulay (An haife ta a ranar bakwai 7 ga watan Agustan shekarar alif dubu daya da dari tara da casa'in 1990), ita Ba-Amurkiya ce ƴar asalin Najeriya kuma ƴar wasan kwallon kwando ta Galatasaray da kuma ƙungiyar 'yan wasan Najeriya ta D'Tigress . [1] [2] A shekarar alif dubu biyu da goma sha biyar 2015 ta buga wa kungiyar Chicago Sky kwallo a ƙungiyar kwando ta mata ta kasa . [3]

Victoria Macaulay
Rayuwa
Haihuwa Staten Island (en) Fassara, 7 ga Augusta, 1990 (34 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Najeriya
Harshen uwa Turanci
Karatu
Makaranta Curtis High School (en) Fassara
Sana'a
Sana'a basketball player (en) Fassara
Itinerary
Ƙungiyoyi Shekaru Pos Nbr
Chicago Sky (en) Fassara-
Temple Owls women's basketball (en) Fassara-
UMMC Ekaterinburg (en) Fassara-
 
Muƙami ko ƙwarewa center (en) Fassara
Tsayi 76 in
yar wasan tsre Victoria Macaulay
Lokacin atisaye
Victoria Macaulay

A lokacin da take a bangaren Nice na Faransa, ta samu matsakaicin maki goma sha biyar da digo takwas 15.8, rama takwas da digo shida 8.6 da kuma ragowa sifili da digo takwas 0.8. [4]

Ƙungiyar ƙwallon kwando ta Najeriya

gyara sashe

An kira Macaulay kuma ta wakilci Najeriya a shekarar alif dubu biyu da goma sha tara 2019 FIBA AfroBasket mata inda kungiyar ta lashe zinare dillalan mai masaukin baki a Dakar. [5] Ta kuma samu maki shida da digo hudu 6.4, rama ukku da digo hudu 3.4 kuma ta taimaka daya da digo biyu 1.2 a yayin gasar a Dakar. [6] Ta kuma halarci Gasar Cin Kofin Wasannin Mata na FIBA na shekarar alif dubu biyu da ashirin 2020 a Belgrade. [7] [8]

Manazartai

gyara sashe
  1. https://basketball.eurobasket.com/player/Victoria-Macaulay/Turkey/Galatasaray-MP-Istanbul/190561?Women=1
  2. Έναρξη συνεργασίας με την Βικτόρια Μακόλι Archived 2017-08-11 at the Wayback Machine. Olympiacos official website (in Greek)
  3. https://www.wnba.com/player/victoria-macaulay/
  4. https://www.proballers.com/basketball/player/71590/victoria-macaulay
  5. "Kwafin ajiya". Archived from the original on 2020-11-24. Retrieved 2020-11-09.
  6. https://www.fiba.basketball/womensafrobasket/2019/player/Victoria-Macaulay
  7. http://www.fiba.basketball/oqtwomen/serbia/2020/news/macaulay-sets-sight-on-tokyo-2020-ready-to-make-impact-with-nigeria-in-serbia
  8. http://www.fiba.basketball/oqtwomen/serbia/2020/player/Victoria-Macaulay