Victor Ezeji

Dan Wasan kungiyar Kwallon Kafa ta Najeriya

Victor Ezeji (an haife shi a ranar 9 ga watan Yunin 1981) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Najeriya wanda ya taka leda a ƙarshe a Crown FC[1] Yana ɗaya daga cikin ƴan wasan da suka fi samun nasara kuma suka daɗe suna taka leda a gasar ƙwallon ƙafa ta Najeriya. Ya lashe gasar zakarun nahiyar Afrika biyu da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Enyimba, Aba, jihar Abia dake Najeriya.

Victor Ezeji
Ɗan Adam
Bayanai
Jinsi namiji
Ƙasar asali Najeriya
Country for sport (en) Fassara Najeriya
Suna Victor
Shekarun haihuwa 9 ga Yuni, 1981
Wurin haihuwa Jihar rivers
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Matsayin daya buga/kware a ƙungiya Ataka
Wasa ƙwallon ƙafa

Ƙasashen Duniya gyara sashe

Ɗan wasan ya buga wa Super Eagles wasanni takwas na ƙasa da ƙasa.[2][3]

Manazarta gyara sashe

  1. "Crown lands Ezeji -". 6 May 2014.
  2. Victor Ezeji at National-Football-Teams.com
  3. "Q&A with Victor Ezeji". SuperSport. SuperSport. Retrieved 28 September 2011.