Veronica Bawuah (an haife ta a ranar 5 ga watan Disamba 1967)[1] 'yar wasan tsere ce kuma 'yar Ghana ce.[2][3] Ta yi gasa a tseren mita 4 × 100 a gasar Olympics ta bazara ta shekarar 1988 da kuma na lokacin bazara na shekarar 2000. [4]

Veronica Bawuah
Rayuwa
Haihuwa 5 Disamba 1967 (56 shekaru)
ƙasa Ghana
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a dan tsere mai dogon zango
Athletics
Records
Specialty Criterion Data M
Personal marks
Specialty Place Data M
 
Nauyi 46 kg
Tsayi 155 cm
hoton gasar olympics
rigar kasar gana
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.


Hanyoyin haɗi na waje

gyara sashe

Veronica Bawuah at World Athletics

Veronica Bawuah at Olympics.com

Veronica Bawuah at Olympedia

Veronica Bawuah at the Commonwealth Games[5]Federation

Manazarta

gyara sashe
  1. Veronica Bawuah at World Athletics
  2. "Veronica Bawuah Olympic Results" . Olympics at Sports-Reference.com . Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 August 2017.
  3. Veronica Bawuah at Olympics.com
  4. Evans, Hilary; Gjerde, Arild; Heijmans, Jeroen; Mallon, Bill; et al. "Veronica Bawuah Olympic Results". Olympics at Sports-Reference.com. Sports Reference LLC. Archived from the original on 18 April 2020. Retrieved 22 August 2017.
  5. Veronica Bawuah at Olympedia Veronica Bawuah at the Commonwealth Games Federation