Veli Mothwa, (An haife shi ranar 12 ga watan Fabrairu a shikara na,1991) ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu, wanda ke taka leda a matsayin mai tsaron gida a ƙungiyar firimiya ta Afirka ta Kudu AmaZulu da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Afirka ta Kudu.[1][2]

Veli Mothwa
Rayuwa
Haihuwa Polokwane (en) Fassara, 12 ga Faburairu, 1991 (33 shekaru)
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ayyukan kasa

gyara sashe
 
Dan kwallon kafa ne

Ya buga wasansa na farko a Afirka ta Kudu a ranar 6 ga Yuli 2021 a wasan cin kofin COSAFA na 2021[3] da Botswana.[4][5] Afirka ta Kudu ce ta lashe gasar, kuma an zabi Mothwa a matsayin mai tsaron gida mafi kyawu,[6] saboda ya ci gaba da zura kwallo a raga a dukkan wasanni 5 da ya buga, ciki har da wasan karshe da Senegal.[7] [8]

Manazarta

gyara sashe
  1. "Veli Mothwa". worldfootball.net Retrieved 7 June 2021.
  2. "Veli Mothwa". Soccerway. Retrieved 7 June 2021.
  3. Mothowagae, Daniel. "Unlikely Bafana heroes who stole the show". Citypress
  4. "Veli Mothwa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 12 August 2021.
  5. "Malinga strike gives Bafana Bafana victory over Botswana". 6 July 2021.
  6. Mothowagae, Daniel. "Unlikely Bafana heroes who stole the show". Citypress
  7. "Veli Mothwa". National Football Teams. Benjamin Strack-Zimmermann. Retrieved 12 August 2021.
  8. Veli Mothwa at National-Football-Teams.com