Valentino Lazaro[1][2] (an haife shi a ranar 24 ga watan Maris a shekarar 1996) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Austriya wanda ke taka leda a matsayin ɗan wasan tsakiya da kuma cikakken dan baya dan ƙungiyar kwallon kafa ta Torino[3] a Serie A na Italiya da ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Ostiraliya.[4][5]

Valentino Lazaro
Rayuwa
Haihuwa Graz, 24 ga Maris, 1996 (28 shekaru)
ƙasa Austriya
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Austria national under-16 football team (en) Fassara2011-201140
FC Red Bull Salzburg (en) Fassara2012-20178711
  Austria national under-17 football team (en) Fassara2012-2013170
FC Liefering (en) Fassara2013-201330
  Austria men's national football team (en) Fassara2014-363
  Austria national under-18 football team (en) Fassara2014-201420
  Austria national under-21 football team (en) Fassara2015-60
  Hertha BSC (en) Fassara2017-2019575
  Inter Milan (en) Fassara2019-202360
  Borussia Mönchengladbach (en) Fassara2020-2021222
  Newcastle United F.C. (en) Fassara2020-202060
S.L. Benfica (en) Fassara2021-2022180
Torino FC (en) Fassara2022-2023230
Torino FC (en) Fassara2023-350
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Lamban wasa 20
Nauyi 73 kg
Tsayi 180 cm
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.
fc admira
hoton valqntino

Manazarta

gyara sashe
  1. https://en.m.wikipedia.org/wiki/Valentino_Lazaro
  2. https://ng.soccerway.com/players/valentino-lazaro/245430/
  3. https://www.sofascore.com/player/valentino-lazaro/233826
  4. https://www.transfermarkt.com/valentino-lazaro/profil/spieler/186368
  5. https://www.whoscored.com/Players/114323/Show/Valentino-Lazaro