Věra Machoninová, (an haife ta a ashiirin da bakwai 27ga watan Satumba shekara 1928) ƴar ƙirƙira ce ta Czech Brutalist wacce ta kammala ayyuka da yawa tare da mijinta Vladimír Machonin [Wikidata]

Věra Maconinová
Rayuwa
Haihuwa Strakonice (en) Fassara da Prag, 27 Satumba 1928 (96 shekaru)
ƙasa Kazech
Ƴan uwa
Abokiyar zama Vladimír Machonin (en) Fassara
Karatu
Makaranta Czech Technical University in Prague (en) Fassara
Harsuna Yaren Czech
Sana'a
Sana'a Masanin gine-gine da zane da dan jarida mai ra'ayin kansa
Kyaututtuka


An haifi Věra Větrovská a shekara ta 1928 a cikin Strakonice, Jamhuriyar Czechoslovak ta farko. Větrovská ta halarci Jami'ar Fasaha ta Czech a Faculty of Architecture na Prague. A jami'a ta sadu da Vladimír Machonin, wadda ta yi aure a shekara 1948. A 1952, Machoninová ta kammala karatunta kuma ta sauke karatu.