Uwargidan Shugaban Jihar Kaduna

Uwargidan Shugaban Jihar Kaduna mai bada shawara ce ga Gwamnan Jihar Kaduna, kuma sau dayawa tana taka rawa acikin fafutukar zamantakewa. Matsayin a al'ada ne matar gwamnan Jihar Kaduna ke rike da shi, tare da wa'adin mulkinsa, [1] [2] kodayake Kundin Tsarin Mulki na Najeriya bai amince da ofishin uwargidan Shugaban kasa ba. [3] Uwargidan shugaban kasa ta yanzu ita ce Hafsat Uba Sani .

Uwargidan Shugaban Jihar Kaduna
position (en) Fassara
Bayanai
Ƙasa Najeriya
Applies to jurisdiction (en) Fassara Jihar Kaduna

Mata na farko

gyara sashe

Uwargidan shugaban kasa ta yanzu ta jihar Kaduna wacce ita ce matar gwamna tun daga 29 ga Mayu 2023 kuma ita ce Hafsat Uba Sani . A halin yanzu, akwai tsoffin mata biyar masu rai tun 1999 lokacin da aka dawo da mulkin dimokuradiyya a Najeriya: Hajiya Asma'u Muhammad Makarfi (1999-2007), Hajiya Amina Namadi Sambo (2007-2010), Mrs Patrick Yakowa (2010-2012), Hajiya Fatima Ramalan Yero (2012-2015), Hajiya Hadiza Isma El-Rufai (2015-2023).

Manazarta

gyara sashe
  1. "Hadiza El-Rufai (First Lady, Kaduna State) speak on her husband winning second term". Vanguard Nigeria. Retrieved 12 June 2019.
  2. "Kaduna First Lady, Hadiza El-Rufai's inspiring words". This DayLive. Retrieved 13 June 2015.
  3. "Who becomes Nigeria's first lady: extrovert patience or introvert Aisha?". The Punch - Nigeria's Most Widely Read Newspaper. Archived from the original on 21 April 2015. Retrieved 19 April 2015.