Barka da zuwa!

gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na buƙatar gudummuwarku domin ta bunƙasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Yaw tuba! Mun ji daɗin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda huɗu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 21:01, 17 ga Augusta, 2022 (UTC)Reply

Karin Haske

gyara sashe

Barka da war haka user:Yaw tuba, a madadina da saura al'umman wikipedia muna maka marhaba da godiya da gudummawa da kake bayarwa ga wannan shafin na Hausa Wikipedia. Na fahimci kana fassara mukalai kuma hakika hakan yayi kyau, kuma ka cigaba da hakan. Kuma ka kara lura sosai da fassara yadda zata bada ma'ana ga mai karatu. Kuma naga baka fassara Reference wacce a Hausance ana kiran kalman da "Manazarta". Da fatan zaka cigaba da bada gudummawa a wannan shafin.Patroller>> 11:04, 13 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply

lafiya Sir. Nagode sosai amma meye code na saka databox da infobox akan wannan wiki na hausa. Da fatan ji daga gare ku. Yaw tuba (talk) 13:09, 13 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply

Wikidata

gyara sashe

Barka da safe Yaw Tuba, ina kwana? Nagode da aikin ka a cikin shirin nan! Just a quick comment, I see that you are using the databox template and that's great, but it won't work unless you connect the new article you created to the Wikidata item. For that, you need to go on Wikidata (I see that you are editing there) and add the article under the "Wikipedia" part (Wikipedia, then edit, then write "hawiki" in the project box and then copy/paste the name of the article in the article box). Also, it would be amazing if you could use Hausa diacritics like ɓ, ɗ, ƙ and ƴ when relevant. Thanks a lot for your attention and all the best! –DonCamillo (talk) 07:49, 14 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply

oh okay... Thanks a lot... Got it now but any help on how to insert infobox on hausa wiki too?? Yaw tuba (talk) 08:50, 14 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply
You're welcome! Infoboxes cannot be used unless you translate the whole infobox and create a template for it on the Hausa Wikipedia. So it looks more simple to use only the Databox template. The community here has already translated a lot of properties for the Databox template into Hausa, but if you notice that any of them still shows up in English, you can very easily translate it into Hausa on Wikidata. –DonCamillo (talk) 10:14, 14 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply
Oh okay.... That's great.... Thanks once again Yaw tuba (talk) 10:16, 14 Nuwamba, 2022 (UTC)Reply