Barka da zuwa! gyara sashe

Ni Robot ne ba mutum ba.

 
Hausa Wikipedia na bukatar gudummuwarku domin ta bunkasa!

Barka da zuwa Hausa Wikipedia, Abuabakar Umar Sadiq! Mun ji dadin gudummuwarku. Kuma muna fatan zaku tsaya ku ci gaba da bada gudummuwa. Anan ƙasa ga wasu shafuka da zasu taimaka wajen fahimtar Hausa Wikipedia da yadda ake gyara ta:

Zaku iya yin sayinin rubutunku idan kuna akan shafukan tattaunawa ta hanyar alamar tilde guda hudu, kamar haka (~~~~); yin hakan, zaisa sunanku da cikkaken kwanan wata. In kana buƙatar wani taimako, ku duba Wikipedia:Tutorial. Na gode. AmmarBot (talk) 00:00, 18 ga Maris, 2022 (UTC)Reply

Empty gyara sashe

Aslm, @Mr. Snatch brk. Naga kana kirkirar makaloli gami da fassara wasu hakan abun ayaba ne. Sai da akwai wasu daga cikin maƙalar da ke fassara/ƙirƙira wanda basu da komai (empty) a ciki. So basu cika ka'idoji ko sharuddan cancantar zama makaloli ba, an goge su. Amman akwai damar a iya sake kirkiro su madamar za zuba bayanai akan su bawai a bar su empty ba. Nagode. BnHamid (talk) 06:30, 4 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Nagode sosai Mr. Snatch (talk) 08:07, 4 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Nazari gyara sashe

Aslm, @Mr. Snatch. Naga har yanzu ka kuma komawa ainafin kirkiro makaloli marasa komai a ciki (empty). Ina fatan da ka maido man amsa asama kayi Nazari akai!, akan abinda muka tattauna. Amman naga ka sake kirkiro wasu kuma ba tare da komai aciki ba. Misali maƙalar Lebe da hanci dukkan su ba komai acikin su kuma kai ka kirkire su. Za'a goge su nan da wani lokaci idan ba'a zuba bayanan da suka dace da makalolin ba. Nagode.

Akwai bukatar ka karanta wannan shafin da Allah BnHamid (talk) 05:52, 6 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Babu damuwa zanyi kokari na kyara Mr. Snatch (talk) 12:55, 6 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply
BnHamid ina godiya da kokarin da kakeyi nayimin kyara ashafina na gode sosai.
Amma ya zanyi na inganta mukallolin da nake wallafawa. Mr. Snatch (talk) 13:08, 6 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply
Ka karanta WANNAN SHAFIN dukkan shi!.
Kuma ya kamata ka maida hankali kan inganta shafin ko gyara kuskuren da akayi-(editings) fiye da kirkirar Makala har sai ka fahimci yadda zaka ƙirƙiri makala sosai. BnHamid (talk) 05:32, 14 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply
Nagode Mr. Snatch (talk) 20:19, 14 Nuwamba, 2023 (UTC)Reply

Thank you for being a medical contributors! gyara sashe

  The 2023 Cure Award
In 2023 you were one of the top medical editors in your language. Thank you from Wiki Project Med for helping bring free, complete, accurate, up-to-date health information to the public. We really appreciate you and the vital work you do!

Wiki Project Med Foundation is a thematic organization whose mission is to improve our health content. Consider joining for 2024, there are no associated costs.

Additionally one of our primary efforts revolves around translation of health content. We invite you to try our new workflow if you have not already. Our dashboard automatically collects statistics of your efforts and we are working on tools to automatically improve formating.

Thanks again :-) -- Doc James along with the rest of the team at Wiki Project Med Foundation 22:25, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply

Thank you very much sir Mr. Snatch (talk) 23:04, 3 ga Faburairu, 2024 (UTC)Reply
Assl Mr snatch yaramadan ya wikipedia muqalarka na kaita a mahangar addini yahi kai sosai Adamu ab (talk) 03:44, 31 ga Maris, 2024 (UTC)Reply
Na gode sosai da irin waannan, thank you Mr. Snatch (talk) 09:02, 23 ga Afirilu, 2024 (UTC)Reply

Tunatarwa don jefa kuri'a yanzu don zaɓar membobin U4C na farko gyara sashe

Kuna iya samun wannan sakon da aka fassara zuwa ƙarin harsuna akan Meta-wiki. Kuyi ƙoƙarin fassara wannan saƙo zuwa Hausa

Ya ku 'yan Wikimedia,

Kuna karɓar wannan saƙo saboda a baya kun shiga cikin tsarin UCoC.

Wannan tunatarwa ce cewa lokacin jefa ƙuri'a na Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) yana ƙare ranar 9 ga Mayu, 2024. Karanta bayanin akan Shafin jefa ƙuri'a akan Meta-wiki don ƙarin koyo game da zaɓe da cancantar masu jefa ƙuri'a.

Kwamitin Daidaitawa da Gamayyar Tsarin Gudanarwa (U4C) ƙungiya ce ta duniya da aka keɓe don samar da daidaito da daidaiton aiwatar da UCoC. An gayyaci membobin al'umma don gabatar da aikace-aikacen su na U4C. Don ƙarin bayani da alhakin U4C, da fatan sake duba Tsarin Dokan ta U4C.

Da fatan za a raba wannan sakon tare da membobin al'ummar ku don su ma su shiga ciki.

A madadin Kungiyar Ayyukan UCoC,

RamzyM (WMF) 23:11, 2 Mayu 2024 (UTC)Reply