GAMI1
Ya yi rajista 13 ga Afirilu, 2018
GAMI1 | |
---|---|
Sunan yanka | Auwal Muhammad |
Haihuwa | jan|1985| |
Wasu sunaye | Muhammad |
Matakin ilimi | Kwalejin ilimi ta garin azare |
Aiki | Likitan magungunan gargajiya |
Organization | Shafin ma'aurata |
Gida | bauchi |
Yara | 3 |
Lamban girma | Fasihin marubuci a shekarar 2016 |
Yanar gizo | http://auwalmazare.blogspot.com.ng |
Cikakken sunan sa shine Auwal Muhammad amma anfi sanin shi sa Auwal Azare
An haifeshi ne a garin Azare ranar 4, ga Janairu, 1985. Auwal shahararren marubucin littafan Hausane a Najeriya
wanda yayi karatu a kwalejin ilimi dake garin azare,auwal azare rubutunsa ya karkata wajen matsalolin ma'aurata
Maza da mata Gyaran jiki da magance matsalolin rayuwar aure wanda daga cikin littatafai daya rubuta akwa wadannan
- Hasken Ma'aurata
- Gidan miji na
- Sarauniyar mata
- Mazan ko matan
- Dakin Amarya
- Sirrin mallaka
- Matambayi
- Gidan Aure
- Daren Farko
- Sirrin mata da miji
- Budurci na
- Mace ta gari