United Airlines
United Airlines kamfanin zirga-zirgar jirgin sama ne mai mazauni a birnin Chicago, a ƙasar Tarayyar Amurka. An kafa kamfanin a shekarar 1926. Yana da jirage sama 1356 (United Airlines: 784; United Express: 572), daga kamfanonin Airbus da Boeing.
United Airlines | |
---|---|
UA - UAL | |
| |
Bayanai | |
Gajeren suna | UA |
Iri | kamfanin zirga-zirgar jirgin sama, public company (en) , holding company (en) da kamfani |
Masana'anta | air transport (en) |
Ƙasa | Tarayyar Amurka |
Ɓangaren kasuwanci |
|
Reward program (en) | MileagePlus (en) |
Used by |
United Airlines fleet (en) , Airbus A319 (en) , Airbus A320 family (en) , Boeing 737-700 (en) , Boeing 737-800 (en) , Boeing 737-900 (en) , Boeing 737-900ER (en) , Boeing 737 MAX (en) , Boeing 757 (mul) , Boeing 767-300ER (en) , Boeing 767-400ER (en) , Boeing 777 (mul) da Boeing 787 Dreamliner (en) |
Mulki | |
Babban mai gudanarwa | Scott Kirby (en) |
Hedkwata | Willis Tower (mul) da Chicago |
House publication (en) | Hemispheres (en) |
Tsari a hukumance | limited company (en) |
Mamallaki | United Airlines Holdings (en) |
Mamallaki na | |
Financial data | |
Market capitalisation (en) | 22,900,000,000 $ (24 ga Janairu, 2019) |
Stock exchange (en) | Nasdaq (mul) |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 6 ga Afirilu, 1926 |
Wanda ya samar |
Walter Varney (en) |
Founded in | Boise (en) |
Wanda yake bi | Varney Air Lines (en) |
Mabiyi | Capital Airlines (en) |
|