Umuezeala
Gari a Jihar Imo, Najeriya
Umuezeala ta zama al'umma mai cin gashin kanta da ta fito daga al'ummar Ogboko mai cin gashin ƙanta a ƙaramar hukumar Ideato ta Kudu ta jihar Imo, Najeriya.
Umuezeala | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Ƙauyukan Umuezeala sun haɗa da:
- Umuopara
- Umueze1 and 2
- Umuezeala Ama
- Umudim
Ɗaya daga cikin fitattun iyalai a Umuoparanyru shine dangin "Ogueri". 5°37′37″N 7°16′43″E / 5.62692°N 7.27860°E