Umudike
Umudike ƙauye ne da ke garin Oboro, ƙaramar hukumar Ikwuano a jihar Abiya, Najeriya.[1][2] Yana da kimanin kilomita 11 daga kudu maso gabas da Umuahia, babban birnin jihar.[3] Garin gida ce ga Jami'ar Aikin Gona ta Michael Okpara da Cibiyar Binciken Tushen Amfanin Gona ta ƙasa.[4][5][6][7] Umudike ya ƙunshi al'ummomi biyu masu cin gashin kansu waɗanda su ne Umudike da Umudike Ukwu.[8]
Umudike | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | Jihar Abiya | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci |
Garin na kewaye da wasu al'ummomi da ke makwabtaka da su inda yake da ra'ayi ɗaya da kuma dabi'un zamantakewa da al'adu. Makwabtan garuruwan sun haɗa da; Umuariaga, Amaoba, Amawom, Nnono, Ndoro and Ahuwa. Waɗannan garuruwan suna ɗaukar kusan kashi 50% na daliban Jami'ar Michael Okpara.[9]
Tarihi
gyara sasheKalmar 'Umudike' na nufin 'zuriyar Dike' daga Igbo.
The progenitor of Umudike, Dike was a zuriyar Mazi Awom wanda ya haifi ƴa'ya tara: Mazi Ija (Mgbaja), Mmiri (Agbommiri), Obia (Umuobia), Chukwu (Mbachukwu), Kamanu (Mbakamanu), Aga (Agah), Ishiara. (Mbaisara), Ukomu (Umuokom) da Dike (Umudike). Mazi Dike ya haifi 'ya'ya uku; Okwuta (Umukwuru and Ezi Uku), Umuofo (Umuoke and Umudiogu) and Umuelele (Agbomgbe and Ezi Uku).
Umudike wani fili ne daga Amawom. An gina shi zuwa inda yake a yanzu don jagorantar yaƙi da abokan gaba. [10]
Al'adu
gyara sasheGarin dai ya shahara da bikin ‘Ekpe’ wanda ake gudanarwa duk watan Janairu. Wannan bikin yana jan hankalin ƴan yawon buɗe ido da dama daga jihohin maƙwabta da ma ƙasashe.[11][12]
Duba kuma
gyara sashe• Amawom • Michael Okpara University of Agriculture • Cibiyar Binciken Tushen Amfanin Gona ta ƙasa
Manazarta
gyara sashe- ↑ Om, Ukpai¬; Cm, Ekedo (2019). "Insecticide susceptibility status of Culex quinquefasciatus [Diptera: Culicidae] in Umudike, Ikwuano LGA Abia State, Nigeria". International Journal of Mosquito Research (in Turanci). 6 (1): 114–118. ISSN 2348-5906.
- ↑ "Umudike in Ikwuano - Abia - CityDir.org". www.citydir.org. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "Umudike, Nigeria - Facts and information on Umudike - Nigeria.Places-in-the-world.com". nigeria.places-in-the-world.com. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "MOUAU VC Decries Low Admission Quota, Denies COVID-19 Outbreak – THISDAYLIVE". www.thisdaylive.com. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "National Root Crops Research Institute" (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Rapheal (2022-11-07). "Ikwuano Summit 2023: CBO explores agrarian-rural". The Sun Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Emeruwa, Chijindu (2021-10-05). "Abia: Protest rocks Michael Okpara University over 500 level female student crushed to death by trailer". Daily Post Nigeria (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "Abia Community Thanks Govt For Delisting Umudikeukwu Village, Restoring Peace To Ikwuano Council – Independent Newspaper Nigeria" (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.
- ↑ "Umudike populated place, Abia, Nigeria". ng.geoview.info. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Mazi J. K. Okey, the President of Appeal Court Mbiopong (Chief) and Nwakudu Awazie (Councillor) for Amawom, Mazi Okoronkwo Ogwudu for Umudike, on the 5th of May, 1953
- ↑ "Ikwuano Local Government Area". www.manpower.com.ng. Retrieved 2023-02-07.
- ↑ Drillers, School (2021-03-23). "Abia State Nigeria and the {17} Local Government Areas". School Drillers (in Turanci). Retrieved 2023-02-07.