Ughelli
Ughelli gari a jihar Delta dake Nijeriya, kuma ɗaya daga ciki masarautu 24 wanda ya ƙunshi tarayyar Urhobo. Shi ne Babban gari na Ughelli North local government area of Delta State, Nigeria. Wanna wuri shi ne kasa gida na asalin Urhobo, amma akwai masu wanda sun zo daga wuri Edo. Ughelli ne Babban gari kasuwanci a jihar Delta.
Ughelli | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | Delta | |||
Yawan mutane | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
References gyara sashe