Tsauni
Tsauni ya kasance tudu ne babba na yanayin siffar ƙasa, wanda kuma yake da tsayi fiye da dukkan sauran ɓangarorinsa ko kewayensa, tsauni yakan zama mai faɗi da kauri da kuma girma a wani sa'in.
![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
elevation (en) ![]() ![]() |
Bangare na |
mountain range (en) ![]() |
Karatun ta | Ilimin Kimiyyar Juyin Sifar Kasa (Geomorphology) |
Nada jerin |
list of mountains (en) ![]() |
Model item (en) ![]() |
Mount Everest (en) ![]() ![]() ![]() ![]() ![]() |

Tsauni mafi tsayi a duniya shi ne Tsaunin Everest dake Himalayas a yankin Asiya, wanda tsayinsa ya kai


8,850 m (29,035 ft). Tsaunin da ya fi kowane tsauni a sararin samaniya tsayi shi ne Olympus Mons wanda ke Mars da tsayin kimanin 21,171 m (69,459 ft).
Manazarta gyara sashe
Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.