Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tsaigumi UAV dai wani jirgin leƙen asiri ne da sojin saman najeriya ta haɗa shi. shugaba Muhammadu Buhari shi ya ja gaba wajen ƙirƙirar wannan jirgi.

Tsaigumi UAV

Suna da gabatarwa gyara sashe

An sanya wa wannan jirgi suna ne da harshen hausa wanda yake nufin leƙen asiri. An gabatar da wannan jirgi ne a shekarar 2018

Manazarta gyara sashe