Antonio "Tony" De Nobrega (an haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairu shekara ta 1969 a Cape Town ) kocin ƙwallon ƙafa ne na Afirka ta Kudu wanda a halin yanzu yake jagorantar ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta National First Division Vasco da Gama .[1]

Tony De Nobrega
Rayuwa
Haihuwa 2 ga Faburairu, 1969 (55 shekaru)
ƙasa Afirka ta kudu
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa da association football coach (en) Fassara
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
 

Ya jagoranci kulob din Premier Soccer League Bloemfontein Celtic daga Fabrairu shekara ta 2006 har zuwa watan Afrilu na shekara ta 2007.[2]

Manazarta gyara sashe

  1. "Celtic's late show stuns Stars". Independent Online. 30 April 2007. Retrieved 13 March 2011.
  2. "Celtic's late show stuns Stars". Independent Online. 30 April 2007. Retrieved 13 March 2011.